Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki –
- Shin ya inganta wani Sahabi ya taɓa hana Abu Huraira yawan zantar da hadisan Annabi ﷺ ?
- Wanda ya je wajen Mai Duba alhali yana zaton Malami ne – yaya zai yi ya tuba?
- Idan mutum ya hau a dai-daita sahu bai samu ya biya mai a dai-daita sahun ba- yaya zai yi da kuɗin?
- Banbancin tsakanin Taƙwa da Imani
- Wanda zai yi sallar nafila zai iya maimaita sura ko aya ɗaya?
- Ya hallata a keɓence sallar asuba a rinƙa karanta mata Suratul Mulk!
- Ana iya karanta ‘amin’ bayan Liman ya karanta ayar AmanarRasulu– a Salla?
- Mutum zai iya barin gidan mahaifinsa zuwa wani waje saboda ƙiyyaya da ake nuna masa!
- Ya hallata mutum ya sayi kaya da Kwastam suke karɓa a wajen mutane su yi gwanjonsu!
- Mutumin da yake ɗaukar kayan mahaifinsa yana amfani da su- zai dawo da su a matsayin kayan gado in mahaifin ya rasu?
- Hukuncin wanda zai yi sadaƙa amma baya so a san shi, sai ya fadi sunan wani a matsayin shi ne ya bada sadaƙar!
- Mai Sallah zai iya yin taku don kashe wayarsa da take ƙara!
- Hukuncin wacce jinin al’adarta yake zuwa yana ɗaukewa
- Yaya hukuncin jinin wanke mahaifa!
- Jinin da ya biyo bayan ɓari jinin biki ne?
- Ya hallata mace ta zubar da ciki in mijin da ta aura – ya saketa – yana da mata hudu?
- Wanda ya zo Sallar Îdi ya samu Liman yana zaman tahiya – ya samu Sallar Îdi
- Hukuncin yin ɗawafi dauke da ruwan zam-zam!
- Mai aikin Hajji zai iya azumin nafila!
- Ya inganta azumin Sitta Shawwaal ana iya yinsa a wasu wattani?
- Hukuncin wanda ya ci abinci a Ramadan bayan fitowar alfijir!
Leave a Reply