TAMBAYOYI DAKE CIKI:
- Menene hukuncin kuɗin da Hukumar NYSC suke bawa mai Hidimar ƙasa wanda aka tura shi aiki wata ma’aikata amma in da aka tura shi suka amince ba sai ya rinƙa zuwa ba!
- Hukuncin amsa waya ko karanta saƙonni da aka turowa mutum a waya a lokacin da yake Bayan gida!
- Shin karatun sallar ƙasaru a asirce ake yi?
- Yaya ake rama Sallar Idi da wani ɓangare ya kuɓuce wa mutum!
- Wanda ya samu Liman a Tahiyar ƙarshe zai bi Liman ko zai jira Liman ya idar su fara sobon jam’i!
- Uba zai iya tirsasa ɗansa ya saki matarsa?
- Hukuncin wanda ya ce bashi da mata alhali yana da ita
- Hukuncin mai yawan kawo mutuwa a duk abinda zai yi!
- Mace da mijinta ya saketa saki ɗaya ta rasu bayan wata 3 za ta ci Gado?
- Wanda za su yi tafiya saboda kallon ‘film’ ko kallon bal za su iya yin ƙasaru?
- Ya ya ake niyyar yin azumin Annabi Dawud!
- Hukuncin wanda ba ya zuwa aiki amma yake karɓar albashi! Shin zai iya ajiye aiki a sa wani a madadinsa?
- Hukuncin hadisin da ke cewa mutum ya bar abinda ba zai amfane shi ba!
- Mutum ɗaya zai iya sallar idi?
- Wanda ya shiga Ihrami a miƙati in aka wuce da su miƙatin mutanen Madina zai sake niyyar aikin Hajji!
- Lokutan yin jifa!
- Ya hallata a zauna kusa da Mina in Mina ta cika?
- Manomi zai yi zakka in abinda ya noma bai kai buhu goma?
- Hukuncin wanda ya bada jingina ya karɓi bashi lokacin biya bai biya ba!
- Hukuncin Allah ya isa da makobcin mai Injin Niƙa yake yi saboda cutuwa da yake yi
- Mutum zai iya sayar da kayansa bayan kwana biyu ya ce zai sake siyan kayar da ribã!
- Aljani yana iya auren mace daga jinsin Dan Adam
Leave a Reply