Shimfiɗa: Ayar A Cikin Canjin Yanayi
Tambayoyi da Amsoshi akan:
- Hadisin ya tabbata akan umarni da kyakkyawa da hani da mummuna?
- Ya hallata koyar da Al-Ƙur’ani da hausar Boko?
- Hukuncin gaisawar namiji da mace.
- Matakin kariya da ga cutar hassada!
- Riya shirka ce?
- Ya inganta wanda yake bawa salatin Annabi ﷺ kaso ma fi yawa a adduarsa Allah zai biya masa buƙatunsa ko bai ambata su ba?
- Menene hukuncin yaɗa ɓatancin da aka yiwa musulunci da sunan nuna taƙaici?
- Ya hallata mutum ya yi Sallah da warsh a raka’ar farko, a raka’a ta biyu yayi da hafs?
Leave a Reply