Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 17 September 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

  1. In ladan ya tayar da iƙama ga wanin liman ko da limamin ratibi na massalacin ya zo ba zai cigaba ya ja sallar ba?
  2. Hukuncin maimata karatun Fatiha  a raka’a ɗaya.
  3. Ya hallata mutum ya ƙayyade haihuwa soboda samun sa ya ragu?
  4. Uba zai iya hana ɗa sana’a alhali baya ɗaukar nauyinsa?
  5. Nasiha ga wanda abokinsa ya ba shi jari da yarjejeniyar in aka samu riba za su raba daga baya da ya samu jarinsa sai ya ke tunanin raba gari da abokinsa da ya fara ba shi jari!
  6. Ƙarin bayani akan yarda da Allah da tawakkali ga Allah!
  7. Hukuncin Jini a Shari’a!
  8. Hukuncin yin Raka’atayil fajri ba tare da karatun sura ba?
  9. In aka bawa mutum fili tare da yarjejeniyar zai auri ‘yar mai filin amma sai daga baya yaji baya son ‘yar mai filin, yarjejeniyar ta rushe!
  10. Ya hallata mai kaya ya bawa wanda yake kawo masa masu sayan kaya wani abu!
  11. Ina hukuncin  liman da yake tambayar mamū su ba shi amsa ‘ hakane’ ko ba ba haka bane, alhali yana huɗuba?
  12. Shekarun da ya kamata a je da yara massalaci!
  13. Wanda yake da lalura ba zai iya shiga sahu ba, zai iya Sallah ba a cikin sahu ba?
  14. Yaya Salatin Allah yake ga bayinsa!
  15. Ziyarar miji ga matansa ba ranar girkin su ba haƙƙine ko mu’amala ce mai kyau?
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates