Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 31 December 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

  1. Akwai zakka a kuɗin fensho (pension).
  2. Mutum zai iya sata yayi aikin alherin da abin da ya sata?
  3. Zubar da shara da daddare akwai laifi!
  4. Ya inganta jin waƙoƙi da aka
    Rera da kaɗe-kade yana haifar da munafunci?
  5. Ya inganta kwanciya rub da ciki kwanciyar ‘yan wuta ce?
  6. Hukuncin sayan ƙananan kaji ta hanyar “booking”
  7. Matafiyi zai iya yin Sallar ƙasaru in ya isa garin da zai je duk da Azahar ta kama shi tun yana garinsa?
  8. Hukuncin yin alwala ga mai al’ada!
  9. Idan mutum ya yi Salatush Shuruq , zai iya Sallar Walaha a daidai wannan lokacin?
  10. Wanda ya yi tsintuwa ya ga mai shi, zai iya tambayar a ba shi wani abu saboda buƙata?
  11. Fahimtar banbacin dake tsakanin adalci da kyautatawa (ihsani) ga iyali!
  12. Rabon kwana ga mijin da yake yawan tafiye-tafiye!
  13. Shin miji zai iya keɓe ɓangaren uwargida a matsayin inda zai rinƙa ajiye kayyayakinsa!
  14. Adalci tsakanin yara!
  15. Wanda ya saci kuɗi ya juya su, zai iya amfani da ribar in ya mayar da uwar kuɗin ma companin da ya yi wa sata?
  16. Idan mutum ya yi attishawa ya yi hamdala yayın huɗubar Juma’a, za a amsa masa?
  17. Hukuncin hotuna a takardu!
  18. Hukuncin wanda bayan yayi bawali sai ya ji fitsari na sake fito masa!
  19. Hukuncin Aƙidatul Awwam na Shaikh Ahmad Marzuki!
  20. Wanda ya rasu ana binsa ba shi kuma bai bar komai da a za Iya biya ba, yaya za a yi?
  21. Menene hukuncin yaro ƙarami da ya yi sata?
  22. Wanda ya yi laifi aka masa hukunci, zai iya hujja da ƙaddara?
  23. Shin akwai karo tsakanin faɗin إِنَّ ٱلدِّينَ عِندَ ٱللَّهِ ٱلْإِسْلَـٰمُ da Suratul Kafirun
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates