Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki –
- Shin fitowa gashin mara ga ɗan shekara 8 yana nufin ya balagà?
- Mutum zai iya fitar da Zakka ko da kuɗinsa bai kai nisabi ba?
- Menene matsayin wanda suke salla raka’a biyu kafin kiran salla, da wasu raka’a biyu bayan an kira salla?
- Shin hadisin da ke cewa akwai abubuwan da Allah ya yi shiru akan su; ka da a bincika su – bai inganta ba?
- Hukuncin wanda yayi ta Ha’inci a Deisel din Kamfanin su, yanzu ya tuna yaya zai yi?
- Akwai hadisin da yake haramta lullu6e gini da labule?
Kuma hukuncin zai shafi “wallpaper”? - Mutumin da yake sallah zai iya yanke sallah ya amsa waya mai muhimmanci da in bai amsa ba zai iya shiga matsala?
- Yaya hukuncin inshora “insurance” rai da lafiya?
Leave a Reply