Tambayoyi tare da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
- Hukuncin rataya hotunan shugabbani a ma’aikatu!
- Kishiya za ta iya yin ‘ Allah Ya Isa’ ga mijinta da ya siyawa Kishiyarta mai juna biyu lemo, ita bai siya mata ba?
- Ya hallata a yi saki kuma a sake yin wani ba tare da an yi kome ba?
- Yadda ake kaffarar rantsuwa!
- Ya ya mai kasala zai iya ta shi sallar dare!
- Hukuncin farautar Kura?
- Hukuncin farautar Bushiya?
- Wadda take zuba shara in da aladu ke zuwa kiwo – za ta shiga cikin masu ciyar aladu?
- Ana warware bakance?
- Ana iya yin jam’i biyu a massallacin da ke da limami ratibi?
- Ya inganta duk wanda yake cin bashin mutane ba ya biyan su za a tashe shi cikin ɓarayi?
- Ya hallata Tela da aka ƙi biyan sa kuɗin ɗinki tsawon lokaci ya ɗauki yadi/atamfa dai dai da kuɗin aikinsa?
- Rubuta project ta hanyar kwafar aikin wani (copy and paste) zai shiga cikin ‘algus’ ?
- Ya za a haɗa Sahu a Massalaci da wani gini ya raba sahu?
- Hukuncn Yin sahu a tsakanin dirka da dirka
Leave a Reply