Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 4th May 2024

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa – “Ɗayan ku ba zai zama mumini ba…” Annabi Muhammadu ﷺ

Tambayoyi:

  1. Lokacin da za a iya fitar da Zakkar fidda kai
  2. Mutumin da lokaci zai ƙure masa, zai iya Azumin Sitta Shawaa kafin rama azumin da ake binsa?
  3. Mutum da yake Azumi Sitta Shawaal – zai iya azumtar ranar Asabar?
  4. Mutum zai iya ɗaukar Azumin Nafila sannan daga baya ya fasa?
  5. Ana tawasulli da ayukan alheri yayin addu’a?
  6. Mace da namiji da aka sa musu ranar aure, yaya za su yi su tsare mutuncin junansu?
  7. Magada za su iya yafe gadon da bai taka kara ya karya ba in za su kashe kuɗin da yafi gadon wajen fitar da dukiyar gadon?
  8. Mutum ya na da laifi in ya nemi a taimaka masa saboda wani dalili sannan da aka taimaka masa sai ya yi amfani da kuɗin a wani dalilin na daban?
  9. Hukuncin cin mushe!
  10. Shin haƙƙin makwabci gidaje arba’in ne ta hannu dama da hagu?
  11. Ma’anar karanta Suratul Ikhlas daidai yake da ťhuluťhin Al-Alƙur’ani!
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates