Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 5th August 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa: Tsokaci da Janhankali akan Juyin Mulkin Ƙasar Nijar

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

  1. Shin za a iya yin hukuncin haddin sata, watau yanke hannu, ga mai karɓar Aron kayan mutane bata mayar wa duba da abin da ya faru da Fatima bint Al-Aswad Al- Makhzūmiya!
  2. Matsayin sha-yabo ( Maƙaman Mahmuda) da Allah zai ba ma Annabi ﷺ
  3. Suturar mace a Salla!
  4. Sau nawa ake faɗan ‘ƙad ƙamatis-salat.. lokacin Iqama Sallah?
  5. Hukuncin cajin waya a Massalaci!
  6. hHukuncin jifan Jamra a rana ta biyu kafin rana ta biyu kafin rana ta Yi zawali!.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates