KWANAKIN HAJJI(Mal.Aminu Ibrahim Dauraw)

Danna nan domin shiga karatu Online

Kwanakin Hajji guda Shida ne,
(rana ta daya)
1- Ranar takwas ga wata, Ranar
tarwiyyah, abubuwa shidda Alhazai
zasuyi
1- Yin wanka, Yanke farce, sa
turarai( gamai tamattu’i kawai)
2- Daura Ihrami ga namiji, Gyauto
da Mayafi, mace kuwa, duk kayan
da babu kwalliya tare dasu
3- Niyyar Hajji, a zuciya, ga mai
tamattu’i, (amma mai ifradi da mai
kirani dama suna cikin Ihraminsu)
sai yace Labbaika Hajjan,
Rabbana Taqabbal minna
4- Yawaita Talbiyya, Shine
Labbaikallahummah labbaika,
zuwa karshe
5- Tafiya zuwa mina
6- Yin Salloli biyar ka wacce akan
lokaci, azahar da Laasar, da
Magariba Da Isha’i, zaayi kasru,
7- A shagala da addu’a da Zikiri,
Da karatun Alkur ‘ani mai girma har
zuwa washe garin Ranar afra

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates