Danna nan domin shiga karatu Online
Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Ga wasu daga cikin Ladubban zuwa Masallaci. 1. Yin Alwala kafin Zuwa Masallaci: Anaso Ayi alwala daga gida kafin a fita zuwa Masallaci. Abu Huraira Allah ya ƙara masa yarda ya rawaito daga Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yace: Wanda yayi Alwala…
·
Tambaya: Meye Hukuncin Sallar wanda ya ɗauki yaro acikin Sallarsa alhali kuma yaron yayi bayan gari a cikin pampers? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Tsarƙi yana daga cikin Sharuɗɗan ingancin Sallah, Sallar mutum bata inganta har sai mutum ya tsarƙaƙe jikinsa, tufan sa da wurin yin sallar sa. Saboda haka baya…
·
Tambaya: menene Hukuncin ɗaura aure a Masallaci? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Wasu daga cikin Maluma sun sanya ɗaura aure a Masallaci a Matsayin Mustahabbi(Abin so). Sun kafa Hujja da cewa Hakan akwai Albarka aciki, sannan sun kafa Hujja da wani hadisi da aka rawaito daga Aisha Allah ya ƙara mata…
·
Tambaya: Meye hukuncin Sallar mutumin da Maziyyi ko Fitsari ya fito masa yayin Sallah? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Idan Mutum yana Sallah sai yaji sauƙan wani abu, Fitsari ne ko maziyyi ne ba zai yanke Sallar sa ba sai ya tabbatar da Haƙiƙa wani abu ne ya fito. Domin sau…
·
Tambaya: Shin ya Halatta a shayar da dabba giya domin hakan na ƙara musu cin abinci da kuma girman jiki? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Allah maɗaukakin sarki ya haramta giya, sannan ya umarci Muminai su nesan ce shi. Shiyasa Maluma sukace baya halatta ayi wani amfani da giya. Allah maɗaukakin…
·
Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. An rawaito daga Uwar Muminai Ummu Salma Allah ya ƙara mata yarda tace: Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance idan zai fita daga gida yana faɗin “Allahumma inni Auzu bika an Adilla au udalla, au azilla au uzalla, au azlima au…
·