Danna nan domin shiga karatu Online
Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Akwai abubuwa guda uku da Allah maɗaukakin sarki baya so bayinsa su aikata su. Gasu kamar haka: 1. Jita Jita(Ance Yace): Allah baya son yaɗa jita jita, da yawan magana da bashi da fa’ida. duk abinda mutum yaji yayi bincike kafin ya yaɗa shi, in kuma ba…
·
Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Ladduban bacci da Musulmi ya kamata ya kula dasu domin kare kansa daga shaiɗanu, da kuma dacewa da Sunnar Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi wurin yin baccin sa. 1. Kada A kwanta kafin Sallar Isha’i: Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam ya kasance…
·
Tambaya: Menene Hukuncin yin Ajnu a Sallah? dunƙule hannu yayin miƙewa daga zaman Jalasatul istiraha? Amsa: Hadisin da yazo kan wannan Mas’ala akwai tsaɓanin Maluma kan ingancin sa, Wasu maluman suna ga hadisin bai inganta ba, Kaman su Ibnus-Salah da Ibnu Rajab, da Imamun-Nawawy Allah yayi musu Rahama. Amma Sheikh Nasiruddin Albany ya inganta Hadisin…
·
Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Allah maɗaukakin sarki yace: Menene Allah zai amfana da yi muku azaba idan kun gode, kuma kunyi imani? Lallai Allah ya kasance mai godiya kuma Masani. Suratun-Nisa: 147 Wannan ayah tana nuna mana falalar godiya wa Allah alan duk Ni’ima da yayi mana. Domin godiya wa Allah…
·
Tambaya: Yaya akeyin kaffarar rantsuwa? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Da farko ya kamata mu sani cewa Rantsuwa ya rabu kashi uku. Akwai wanda ake masa kaffara, akwai kuma wanda ba’ayi masa komai. Na farko: Yasasshen Rantsuwa; shine kaman rantsuwa da mutum zaiyi ba tare da ya ƙulla a zuciyarsa ba.…
·
Tambaya: Shin ya Halatta a rantse da wanin Allah? Misali Mutum yayi ranstuwa da Annabi ko mala’ika? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Rantsuwa da wanin Allah Haramun ne, baya Halatta musulmi ya rantse da wani sai Allah maɗaukakin sarki. Dalili: Ibnu Umar Allah yaƙara musu yarda ya rawaito Hadisi daga Annabi…
·