Danna nan domin shiga karatu Online
Place: Gwallaga Mosque click here To download the book
·
Wata rana Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya shigo masallaci sai ya iske wani daga cikin Ansar ana kiransa Abu Umama yana zaune, sai Annabi yace ya naganka a zaune a masallaci kuma ba lokacin sallah ba?
·
المؤلف: أ.د بندر بن نافع بن بركات العبدلي عدد الصفحات: 223
·
االمؤلف: موفق الدين عبد الله بن أحمد بن قدامة
·
Bayan ɓullar wannan cuta mai kisa wacce aka mata laƙabi da Corona Virus da yawa daga cikin mutane sun ruɗe, wasu suna ta yaɗa labaran ƙarya kan wannan cuta. Wasu sun kiɗime har sun mance da Allah.
·
Hadisai sunzo daga Annabi Tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi kan falalar yin aswaki, lokacin alwala, sallah, shiga gida, lokacin da mutum yaji canji cikin bakinsa, ko lokacin da mutum ya tashi a bacci. daga cikin hadisan da suka zo kan aswaki:
·
Me ya dace Musulmi ya faɗa lokacin da iska ke kaɗa wa? A’isha Allah ya ƙara mata yarda ta rawaito daga Annabi Sallallahu alaihi Wasallama idan iska ya tashi yana cewa:
·
A wannan zamani ana samun kiraye kiraye na cewa a haɗe addinai su zamto ɗaya. Ta yadda kowa zai bauta wa abinda yaga dama, kuma kada wani ya rinƙa zargin wani don yana bautan wani abu.
·
Yana daga cikin lokuta masu falala lokaci wanda ke dab da fitowan alfijir. Wanda Allah maɗaukakin sarki ya yabi wa’inda suke neman gafarar sa a wannan lokaci. Allah yace cikin Surat Dhariyat Aya ta 18
·