Danna nan domin shiga karatu Online
المجلد 1• المجلد 2• المجلد 3• •المجلد 4 المجلد 5• المجلد 6• المجلد 7 •المجلد 8• المجلد 9• المجلد 10• المجلد 11•
·
By: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Sayyidina Abubakar Bin Abi Quhaafah Allah Ya kara masa yarda Mutum ne mai yawan darajoji a gurin Allah da manzonSa; ga ma wasu siffofi da darajoji har guda biyar da manzon Allah mai tsira da amincin Allah ya siffanta shi da su:- 1. Shi Abubakar Siddiqi ne; watau mai martabar…
·
By: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 1. Yana daga cikin manyan alamu na bacewar manyan kungiyoyin ‘Yan bidi’ah; Khawaarijawansu, da Shi’awansu, da Naasibawansu: zagin sahabban Manzon Allah mai tsira da amincin Allah. 2. Lalle zagin babban Sahabi Aliyyu Bin Abi Dalib Allah Ya kara masa yarda, da zagin sauran sahabban Annabi mai tsira da aminci Allah…
·
By: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo ((من كنت مولاه فعلي مولاه)) (1). Yana daga cikin abin da ke ba wa mahankalta mamaki: Irin yadda ‘Yan Shi’ah ke gina addininsu a lokuta da dama a kan tsabar jahilci da son zuciya; daya daga cikin misalan hakan shi ne: Irin yadda su ‘Yan Shi’ah suka riki ranar goma…
·
Download From Cloud •Shiri Na 201| •Shiri Na 202|
·
Download From Cloud Wannan karatun Malam Ya fara Daga Babin “Hadisi Maudu’i” Daga cikin Manzumar “Alfiyatussuyudy”. Danna Nan Domin Saukar Da Littafin. •Majalisi Na 1| •Majalisi Na 2| •Majalisi Na 3| •Majalisi Na 4| •Majalisi Na 5| •Majalisi Na 6|
·
By: Dr. Ibrahim Jalo jalingo Zanga-zangar talakawa saboda neman tabbataccen wani hakki nasu, ko saboda neman tunkude wata barna da ke gudana a cikin kasa tabbas wani al’amari ne da ake gani yana faruwa daga lokaci zuwa lokaci cikin al’ummai daban-daban. 1. Babu sabani a tsakanin Malumanmu cewa: zanga-zangar hayaniya da kone-kone, da kuma zanga-zangar…
·
Date:08-09-2017 Place: Gwallaga Mosque, Bauchi •Download|
·
By:By Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah •Lecture 1|
·