Danna nan domin shiga karatu Online
Such is the magic of the Qur’an. It is a text which speaks about the past the same way it does of the future. Who would have thought that a new “Makkah” would emerge in the 21st century? Who could have imagined a situation where Muslims would be subject of systematic and government backed pogrom…
·
By: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Yana daga cikin abin da yake Sunnah a ranar idin Layya kada a ci abinci sai bayan an gama sallar idi tukun an dawo. Sannan shi kuma mai abin layya zai yi buda-bakin ne da hantar layyarsa; saboda dalili kamar haka:- Imamut Tirmiziy ya ruwaito Hadithi na 546, da Imam…
·
By: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Ma’anar Salafiyyah shi ne: bin hanyar magabata; watau Sahabbai, da Taabi’ai, da Taabi’ut Taabi’iina, da Taabi’ut Taabi’it Taabi’iina wajen girmama Annabi mai tsira da amincin Allah, da barin maganar kowa a duk lokacin da ta yi karo da maganarsa, da nuna fashi da damuwa a duk lokacin da aka ga…
·
By: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Idan idi ya kasance a ranar Juma’a to babu wajibcin sallar Juma’a a ranar; wannan hukuncin ne za a iya fahimta in aka yi kyakkyawan nazari cikin hadithai biyar da suka zo cikin wannan babin, hadithan kuwa su ne kamar haka:- (1) Imam Abu Dawud ya ruwaito hadithi na 1,070…
·
•Tafseer Day 1| •Tafseer Day 2| •Tafseer Day 3| •Tafseer Day 4| •Tafseer Day 5| •Tafseer Day 6| •Tafseer Day 7| •Tafseer Day 8| •Tafseer Day 9| •Tafseer Day 10| •Tafseer Day 11| •Tafseer Day 12| •Tafseer Day 13| •Tafseer Day 14| •Tafseer Day 15| •Tafseer Day 16| •Tafseer Day 17| •Tafseer Day 18| •Tafseer…
·
By: Dr. Ibrahim Jalo 1. Yana daga cikin ayyukan lada da al’ummar Musulmi za su yi: azumtar sittu Shawwal, watau yin azumin kwana shida cikin watan Shawwal bayan an gama azumtar Watan Ramadan mai yawan alfarma. Wannan kuwa shi ne abin da ingantaccen hadithin Annabi mai tsira da amincin Allah ya zo da shi, kuma…
·
•Opening Day| •Tafseer Day 1| •Tafseer Day 2| •Tafseer Day 3| •Tafseer Day 4| •Tafseer Day 5| •Tafseer Day 6| •Tafseer Day 7| •Tafseer Day 8| •Tafseer Day 9| •Tafseer Day 10|| •Tafseer Day 11| •Tafseer Day 12| •Tafseer Day 13| •Tafseer Day 14| •Tafseer Day 15| •Tafseer Day 16| •Tafseer Day 17| •Tafseer Day…
·
•Tafseer Day 1| •Tafseer Day 2| •Tafseer Day 3| •Tafseer Day 4| •Tafseer Day 5| •Tafseer Day 6| •Tafseer Day 7| •Tafseer Day 8| •Tafseer Day 9| •Tafseer Day 10| •Tafseer Day 11| •Tafseer Day 12| •Tafseer Day 13| •Tafseer Day 14| •Tafseer Day 15| •Tafseer Day 16|
·