TASKAR ANNABI SAW(Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)

Danna nan domin shiga karatu Online

Manzon Allah saw yace: Abu uku
yana halakarwa, abu uku yana
tseratarwa, abu uku yana kankare
zunubi, abu uku yana kara daraja,
1- Abu uku mai halakarwa, Rowa
da ake biyemata, bin san zuciya,
jiji da kai
2- abu uku mai tseratarwa,
Yin adalci acikin fushi da yarda,
tsakaitawa cikin talauci da wadata,
tsoran Allah a fili da boye,
3- Abu uku mai kankare zunubi,
Sauraron sallah bayan anyi sallah,
cika alwala, a lokacin sanyi, da
halattar Sallah a jam’i
4- abu uku mai kara Daraja, Ciyar
da abinci, Yada Sallama, Sallah da
daddare, mutane suna bacci.
( Sahihul Jami’i)

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

2 responses to “TASKAR ANNABI SAW(Mal.Aminu Ibrahim Daurawa)”
 1. Idrismuhammad Avatar
  Idrismuhammad

  Masha Allah,jama’a wannan saqo yanada mahimmanci ayi nazarinsa kwarai dagaske musamman yan’dariqun sufaye irin yadda suke ciyarwa a’watan maulud dasauran watanni shiyasa darajarmu tafifita a’kan sauran aqeedu,mungodewa ALLAH.
  Amma musamman masu danganta kansu da ahlussunnah a’yau sunfi kowa rawa datoshe duk wata kafa dazasu ciyar damutane,kamar hana taron suna dana maulud.
  Ammako duk indazasuje aciyar dasu to wannan taron yazama sunnah agurinsu,kamar taron MUSABAQA. Wadda akewa laqabi da MUSA’ABAKA.

 2. Garba Yaya Usman Avatar
  Garba Yaya Usman

  Assalamu alaikum may Almighty Allah reward you& give you jannatul firdausi , increase your knowledge, wisdom ,protect you from enemy and give you longlife in other to propagate islam.

Leave a Reply

Categories
Latest updates