Shimfida- Muhimmancin Ilimi a Addinin Musulunci.
Tambayoyi dake ciki:
- Ya inganta karanta tahiyya a sujjadar qabli ko ba’adi?
- Ma’anar “Istibra’i”
- Hukuncin yaron da manniyi ya fito bai fahimci hukunce-hukunce fitar sa ba har sai da ya girma!
- Shin mai karbar albashi (“salary”) zai fidda zakka?
- Akwai zakka a kudin “pension” (fensho) da ake tara ma ma’aikaci a asusun shi domin ya mallaka bayan ya kammala aiki?
- Wanda ya samu raka’a daya a sallar jum’a, zai bayyana ko asirta karatu yayin rama raka’ar da ta kubce masa?
- Fifikon sallar jama’a akan sallar mutum daya
- Hukuncin mutumin da baya son fita jam’i don sallar magriba da asuba.
- Hukuncin mace mai kaushin hali ga mijinta
- Hukuncin wanda ya sadu da matarshi bayan ya saketa, sannan kuma tana cikin al’adarta
- Hukuncin kunna karatun al’qur’ani mutum yayi bacci, sannan da hukuncin sauraron Qur’ani da qananun kaya a jikin mutum
- Matsayin alolar wanda ya taba gabanshi ba da nufin jin dadi ba.
- Shin akwai kaffara ga mutumin da yayi hatsari: matarshi, da ‘yarshi, da wanshi su ka rasu?
- Ya hallata karbar kyautar wadda take samun kudi ta hanyar halal da haram?
- Shin akwai laifi ga wadda ta kashe kyanwa da kuskure?
- Ya hallata mutum ya gabatar da sallar nafila bayan farilla – sannan yayi azkar?
- Yadda mai sallar magriba zai yi idan ya samu kan shi yana bin limamin da ke sallar Isha’i
- Mutumin da ya samu kudin da zai iya yin umra, wajibi ne yayi hajji kafin yayı umra?
- Hadisin da ke cewa kawar da cuta akan hanya, yanki ne na imani yana nufin duk wanda ya sa wani abinda zai cutar da al’uma a hanya yana da laifi?
- Qarin bayani akan sallar qasaru ga matafiyi
- Hukuncin aiki a gwamnatin da ake demokradiya!
- Hallacin amfani da gonar da mutum ya karba a matsayin jingina?
- Shin mutumin da fuskar shi ta sauya saboda rashin lafiya – yake kuka duk lokacin da ya kalli fuskarshi yayi butulci ma Allah? Mai ya kamata yayi?
- Tsawon lokacin da namiji zai yi batare da matan shi -ba tare da ya shiga haqqin matanshi ba
Download
Leave a Reply