Shimfiɗa: Hikimar Jarabba Mumini
Tambayoyin dake ciki:
- Shin za a iya cire shugaba mai yawan fushi?
- Matar da take cikin al’ada sai janaba ya sameta- yaushe zata yi wanka kuma wanka nawa zata yi?
- Sahhabai nawane Sayyidina Abubakar ya ‘yanta su?
- Ya hallata mace ta sa kayan maza don wasan kwaikwayo?
- Shin wanda yake da Al-Qur’ani sama da ɗaya -dole sai ya Karanta su duka?
- Jan hankali ga mata da suke aure ba su kammala shayarwa.
- Hukuncin mai sallar da bai sa sutura ba, da kuma mai wucewa gaban mai sallah da bai a sa sutura ba!
- Hukuncin suturar mamu da yake sallah bayan sallamar Liman da yake ma sa sutura!
- Hukuncin wanda yayi azumin kaffara amma yana wasa da Sallah
- Hukuncin karatun sura a bayan liman a sallar azahar ko la’asar
- Hukuncin sakin aure da aka furta amma ba a rubuta ba!
- Shin ƙissar Majnun Laila ya inganta?
- Shin ya tabbata maimaita takbir har sau huɗu a kiran sallah?
- Shin hadisin karanta surorin Falaƙi da Nasi suna da rauni?
- Shin in aka samu takardar sakin mace a ɗakin majinta da ya rasu- bayan kamar wata biyu da rasuwar shi- yaya za a yi?
- Shin wanda hanya ta biyo da shi maƙabarta zai iya musu adduar ziyarar maƙabarta?
- Shin mace zata iya tsarki da ruwan da ya sauya launi, kamar ruwan da aka tafasa da magarya?
- Shin mutum zai iya sadaka da dabba domin ladan ya kaima mamaci?
- Shin mamu zai karanta ” sami Allahu Liman HamidaHu” ko kawai zai karanta ” Rabbana LaKalhamdu?
- Shin Malami zai iya Ƙin hukunta ɗalibin da bai yi laifi ba!
- Yaya mutum zai biya bashin mutumin da bai san in ya ke ba!
Download
Leave a Reply