Shimfiɗa: Allah bai hallaci hallita domin ya azabtar da ita ba.
Tambayoyi dake ciki:
- Tuban wanda ya taɓa kuɗin Amana!
- Matsayin kuɗin NPower da a ke biyan mutum duk wata alhali ba wani aiki da yake yi!
- Hukuncin hadisin da yake cewa ana karɓar Addu’a tsakanin Azahar da La’asar na Ranar Laraba!
- Ya Halatta wanda bai iya Karanta suratul Kahfi Ranar Juma’a ba ya saurara a Cassette?
- Ƙarin bayani akan haɗa salloli yayin tafiya!
- Shin akwai adalci Mutum ya bar Uwargida a ɗaki ɗaya, ita kuma Amarya a bata ɗaki biyu?
- Akwai Nassin da yayi bayanin Surorin da ake karantawa a Shafa’i da Wutri?
- Mutumin da bacci ya ɗauke shi a filin Arfah har yayi Mafarki hakan zai shafi Hajjinsa?
- Wacce Addu’ar da Mutum zai yi idan Allah ya Jarabce shi da wani abu?
- Ya hallata a raba Gadon wanda ya bar gida shekara 20?
- Ana fitar da Zakka a Dukiyar Gado da ba a raba ba?
- Hukuncin samar da Gidajen saukar baƙi a Musulunci!
- Wanda yayi hutu yayin wanke ƙafa a Alwala
- Yaran da aka haifa kafin Musulunci shin za su ci Gadon iyayensu bayan sun Musulunta?
- Mutumin da yake yawan tunanin Mutuwa da Fargabarta shin mai hakan yake nufi?
Download
Leave a Reply