Fatawowin Rahma
Sunday 13 October 2019
Shimfiɗa: Manufar Hallitar dan Adam
Tambayoyi dake cikin:
- Shin mace zata iya neman mijinta ya saketa idan yana zalintarta?
- Ya hallata gurgu ko makaho yayi limanci ma lifiyayyu?
- Akwai hadithin dake nuna cewa abinci yafi sallah?
- Ya hallata mutum ya roqi Allah ya sa shi inda zai sa Imam Malik a aljanna ko ya tashe su tare?
- Mai yin sallah raka’oi uku minti ashrin gabanin fitowar alfijir, zai shiga cikin masu tsayuwar dare?
- Dagaske ne mai bin liman sallar jam’i ba sai yayi addu’ar bude sallah ba?
- Hukuncin bude “application” din azkar a waya ana bin azkar din?
- Hukuncin masu kudin da in suka sanya tufafi basa maimaitawa?
- Ya hallata musulmi ya nemi maganin gargajiya a wajen wanda ba musulmi ba?
- Idan miji ya sake mata, ya hallata ta rike yaranta?
- Me za a fara yi ma yaro ko yarinyar da aka haifa a shariance?
- A wani littafi za a samu lakkuba da sa a sama yara musulmi?
- Mai bin mai kiran sallah me zai ce yayin da ladan ya ce “as-sallatu khairun mina naum”
- Mutumin da ya ji kiran sallah sama da daya ta hanyar lasifikoki shin zai bi su duka ne, ko in ya amsa daya ta wadatar?
- Iddar mace da ta haihu kwana daya bayan rasuwan mijinta.
- Akwai kaffara ga wanda ya ajiye mota yaro ya hau ya fado ya mutu?
- Dagaske ne ba a son mutum ya riga kowa zuwa kasuwa, hakannan ba a son ya zama na qarshen barin kasuwa?
- Mutumin da yake da gida da mota da suka fi kudin zuwa Hajji, zai shiga cikin wadanda suka ki zuwa hajji da gangan?
Leave a Reply