Fatawoyin Rahama by Dr. Muhammad Sani Umar 15th October 2022

Danna nan domin shiga karatu Online

Shimfiɗa: Mu’amalar mutum ga Iyayensa da suke shirka ko aikata munanan laifuka

  1. Idan mutum ya auri ƙanwar matarsa ana zaton ta mutu a hatsari mota sai ta bayyana daga baya, da wa zai zauna?
  2. Idan mace ta samu matsala ba za ta iya haihuwa da kanta ba – za ta iya allurar dakatar da haihuwa?
  3. Hukuncin jinin da ya canza kammanni bayan mace ta sha maganin tsarin iyali!
  4. Hukuncin sayar mota ba tare da biyan kuɗin custom duty
  5. Hukuncin Malaman Jami’a da ke tilasta wa ɗalibai siyan “handout”
  6. Yaya ingancin hadisin da ke cewa “Jahili mai kyauta ya fi mai ilimin da ba ya kyauta kusanci a wajen Allah”
  7. Hukuncin mutumin daya ga lam’a a ƙafar mutum da yake alwala ko Sallah!
  8. Mutum zai iya Gyara gidan gadonsu da ya lalace?
  9. Menene hallacin siyar da wani ɓangare ko sassan dabbar da bai hallata a ci ba?
  10. Ya inganta duk wanda ya karanta Suratu YaSeen da daddare Allah zai gafarta masa?
  11. Ya hallata mutum yayi adduar Allah ya tsaida ruwan sama!
  12. Wa zai ɗauki asara / mai sayan kaya ko wadda ya sayo kaya in kayan ya lalace ko an sace kafin yaje hannun mai sayan kaya?
  13. Akwai wata fa’ida idan Uba ya raka ‘yar sa da ya aurar da ita!
  14. Mutumin da yake ƙasar Saudi in mahaifiyarsa ta rasu dole sai ya zo Nigeria?
  15. Me mutum ya kamata ya yi lokacin da ake iƙama?
Download
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates