- Ya hallata likita ya sa hannu a ƙona gawa?
- Hukuncin mace ta rage gashin kanta!
- Hukuncin Matar aure taje makarantar Islamiya!
- Ya ya matsayin mace da ta yi aure amma umurnin iyayenta kawai take karɓa!
- Wanda yayi tsarki da dutse in ya samu ruwa zai sake sa ruwa?
- Mutum zai iya tsarki da ruwan da ke da kumfa? Bayani akan tsarki da gusar da najasa.
- Shin ya tabbata a hadisi barin aikin domin gudun riya shi sama riya ne?
- Sahabban da aka fi riyawar hadisai daga wajensu!
- Ya hallata Makanike da aka ba shi kuɗi ya sayo kayan gyaran mota ya riƙe ragin da aka masa?
- Ya hallata Makanike da aka bashi aiki gyara mota, ya sayo duk kam abin da ake buƙata na gyra da kuɗinsa- ya ɗaura riba akan kayan da ya siyo?
- Ya hallata mutum da baya son ya auri ‘yar dangin su yayi ƙarya shi da wacce ake so a haɗa su za su iya haifar ɗa ko ‘ya mai ‘sickler’
- Shin faɗin Allah a Suratul Jinn “ Kuma lalle masallatai na Allah ne, saboda haka kada ku bauta wa wani tare da Allah” yana nufin haramun ne karatun yin Karatun boko a Massalaci?
- Idan Liman ya ta shi zuwa raka’a ta biyar, bai dawo ba duk da Mamu sun masa Subhannallahi! Mamu za su bi shi a haka?
- Idan mutum yayi saukar Al-ƙur’ani sai ya yi sadaƙa?
- Ya hallata a gina makaranta ga al’uma da kuɗin zakka?
- Babu laifi wucewa gaban mai sallar nafila?
- Dolene yiwa jariri aski ranar suna?
- Idan Miji ya ba matarsa zaɓi ” ko ta dawo gida ko ya bata dama ta saki kanta” sai ta ce ta saki kanta -ta saku?
- Miji zai iya biyan bashi da ake bin matarsa daga kuɗin zakka?
- Yaya matsayin mace da take yiwa mijinta Allah ya isa saboda ba ya iya saduwa da ita?
Download
Leave a Reply