- Ya hallata Kitson Zare ga Matar aure!
- Wanene yake da haƙƙin ɗaukar nauyin ɗan da aka haifa ba da aure ba?
- Idan mutum ya ci dukiyar Mahaifi ba da izininsa ba ya ci haramun?
- Hukuncin mai ƙuntata wa iyalansa da yunwa!
- Ya hallata ɗa ya rinƙa ɗiban kuɗin mahaifinsa ba da sanin sa ba!
- Ya hallata idan ‘yan uwan Mahaifi suka ci dukiyar ka ka riƙe wani haƙƙin su da ya shigo hannu ka!
- Wanda ya sayi Siminti (cement) ya bari a wajen mai sayarwa har sai lokacin da zai yi amfani zai karɓa – akwai ribà?
- Mutum yana da laifi ya bar Mage ya fita neman abincin in Magen yaƙi cin abincin da shi yake iya ba Magen?
- Ya inganta duk wanda ya karanta Suratul Takathur zai samu ladan wanda ya yi tilawar Izu Ashirin!
- Akwai Hadisin da ya hana bada Sadaƙa ga wada ya yi roƙo a Massalaci?
- Mutum zai iya adduar shiga ko fita daga gidan da ba nasa ba?
- Ya hallata Liman ya tsawaita ruku’u domin masu shiga Massalllaci su riski raka’a ?
- Wanne Sahabi ne Annabi ya ce da za a yi wani Annabi da shi ne?
- Yaya mutumin da ya doki ɓarawo zai tuba?
- Ya hallata yin alwala a banɗaki? Kuma faɗin Bismillah wajibi ne yayin alwala?
- Wajibi ne in mutum yayi alwala ya ci abu sai ya kuskure baki?
- Wanda yake yin kasuwancin Mudaraba sai asara ta riski dukiyar zai biya? Sannan in mutum zai biya kudi bayan tsawon lokaci zai biya kudin yadda ya karɓa ne ko zai biya kima?
- Wa yafi haƙƙin ciyarwa tsakanin mahaifiya da matar mutum?
- Hadisin da yayi hani akan shan ruwa a tsaye ya hada da duk sauran abin sha?
- Wanda ya ƙi kusantar matarsa tsawon wata uku – ba tare da yayi tafiya ba-daidai yake da ya saketa?
- Ya hallata a yi Salatul Gaib ga mutum koda an yi masa Sallah a inda ya mutu?
- Hukuncin fitar mace ba tare da izinin mijinta ba!
- Ya hallata yin Shafa’i da Witri a haɗe ba tare da zama tahiya a tsakani ba ?
- Menene hukuncin yin Sujjadar Tilawa a cikin Sallah
Leave a Reply