Shimfiɗa : Abin da zai taimaki mutum aikata alheri musamman lokaci da ke cike da ƙalubale
Tambayoyi da Amsoshi akan:
- Mutum zai iya yiwa Mahaifiyarsa aikin Úmra?
- Mara lafiya da ba zai iya yin azumi ba – yaya zai yi?
- Wanda janaba ta same shi a wajen aiki – zai iya yin taimama ya yi Sallah?
- Idan Mamu ya shiga Sallah ya samu Liman yana tsaye yana Sallah, zai iya yin adduar buɗe Sallah?
- Idan alwalar Liman ta warware zai iya juyowa domin jawo Mamu da zai cika Sallah?
- Ya hallata yin Sallar nafila bayan Sallar Jumu’a?
- Ya inganta Annabi ﷺ bai taɓa yin Sallar nafila a cikin Massalaci ba?
- Matar da mijinta ya rasu ta na aikin Hajji- yaya za ta yi?
- Ya hallata mutum ya auri matar da bata son shi?
- Shin Annabi ﷺ ya ce Sunnarsa iri biyu ce?
- Shin akwai riba in Bankin Musulunci da zai ba da bashin miliyan 10 ya nemi a ba da miliyan uku a karon farko?
- Ina matsayin Massallaci ko Mussallah da ke cikin gidan mutum amma sai a ka yi ƙofa daga wajen domin masu shiga yin Salloli!
- Ladduban sauraren huɗuba!
- Dole ne ɗa ya bawa Mahaifin sa jari duk da in ya ba shi kuɗi domin kulawa da gida ba ya gamsuwa?
Leave a Reply