Shimfida: Waqafi
Tambayoyi da Amsoshin tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo
- Ya hallata mai aiki a ‘Internet cafe’ ya karɓi kuɗi daga waɗanda suke so a basu takardar samun sakamakon cin jarabawa, ya basu sakamakon da ake nema duk da basu yi jarabawar da kan su ba?
- Hukuncin yin karatun Al-ƙur’ani a kishingiɗe?
- Menene ingancin hadisin da ke cewa ‘in mutum yaga wani yana saɓo ya tona masa asiri yana da laifi 99?
- Hukunci Wanda ba ya take wandonsa
- Akwai alamar dake nuna an yi wa mutum sihiri?
- Ya ya matsayin wanda in ya shiga damuwa ba ya gayama makusantan sa?
- Jami’an tsaro za su iya kwace wa al’uma mota ko wani abu makamancin mota in sun yi wani laifi?
- Hukuncin wanda dokinsa ya kwance daga maɗaurinsa ya je ya kasha mutum – zai yi kaffara?
- Hallacin Musulmi ya auri Kirista?
- Macen da aka ɗaura mata aure tsawon wata uku bata ga mijin ba sai dai waya, sannan ya ce mata ta je ta yi duk abin da take buƙata. Shin aurensu yana nan?
- Ya ya matsayin cewa macen da ta haihu sai ta yi kwana arba’in za ta fita?
- Idan Liman ya gama karanta Fatiha – Mamu ne za su fara faɗin āmīn ko Liman ne zai fara?
- Limamin da yake tsawaita Sallar farilla domin mutane su riski Sallar fiye da in yana Sallah shi kaɗe zai zama riya?
- Wanda ya haɗa salloli saboda ganin hadari sai kuma ba a yi ruwan ba -zai sake sallah?
- Ya ya mutum zai amsa kiran sallah yayin da Massallatai da dama suke kiran sallah lokaci Gouda
- Wanda ba shi da hali aka biya mishi kuɗin Hajji amma in yaje ba yi da abin da zai bar ma iyalansa- dole sai yaje a haka?
- Menene ingancin hadisin da Annabi ﷺ ya hana shan ruwa a tsaye?
Leave a Reply