Shimfiɗa- Tsokaci akan faɗin Allah
:
يَـٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ كُلُوا۟ مِمَّا فِى ٱلْأَرْضِ حَلَـٰلًۭا طَيِّبًۭا وَلَا تَتَّبِعُوا۟ خُطُوَٰتِ ٱلشَّيْطَـٰنِ إِنَّهُۥ لَكُمْ عَدُوٌّ مُّبِينٌ
Tambayoyi da Amsoshin da suke ciki
- Akwai Hadisin da ya ce duk wanda ya yi bacci bayan Asuba ba zai yi arziki ba?
- Akwai Hadisin da yake kwaɗaitar da mutane yin nafila bayan kiran kowace Sallah?
- Shin Annabi ﷺ ya lazimci Jilsatul Istiraha?
- Akwai lokacin da ake Sallar nafila in mutum ya shiga Masallacin Harami?
- Ana bayanna karatu a Sallar Raka’atayil fajri?
- Ya inganta ba a Sallah da naɗaɗɗen wando ko Riga?
- Yaron da aka masa takwara zai kwaikwayon wanda a kayi takwaran dominsa!
- Mutum zai iyar mayar da matar da ya sake ta alhali ta na jini na uku, kafin tayi tsarki ba!
- Wanda zai yiwa Mamaci addu’a zai ɗaga hannu?, Zai kalli gabas?
- Ya hallata a ƙirƙiri labari don koyar da tarbiyya?
- Hukuncin masu yin ‘comedy’ suna yaɗawa a social media.
- Watan da Annabi ﷺ ya ke yawan Azumi bayan Ramadan!
Leave a Reply