Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 19th August 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

Fatawa

Shimfiɗa : Nasiha ga Sabbin Ministoci da Sauran Shugabbani akan Adalci da ba da Muhimmanci akan Sha’anin Tsaro!

Tambayoyi da Amsoshi Tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

1. Mutumin da yake kyautata ma mutane zai iya daina taimaka musu saboda suna cutar da shi!

2. Yaya mutum zai yi in ya yi mafarkin mai ban tsoro!

3. Ya dace ayi aure bisa wasu sharuɗɗa?

4. Mace mai jinin al’ada za ta iya ɗauka/karanta Alƙur’ani?

5. Keɓe ranar Jumu’a da yawan Salati ya inganta?

6. Shin ya hallata cin naman Maciji?

7. Mai ya kamata mutum yayi bayan ya yi sallar Raka’atayil fajri a gida ya zo Massalaci ya samu Liman bai iso ba?

8. Lokacin da ya fi dacewa mutum ya rama Raka’atayil fajiri in bai samu yi ba har Liman ya fara Sallah!

9. Wanda tayar motarsa ta fita ta buge wani ya mutu bayan kwana uku zai yi azumin kaffara?

10. Wanda ya bada amsa ma abokan karatunsa alhali yana
jarabawa ya yi laifi?

11. Menene halaccin kasuwanci saye da sayar da Jakuna!


Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates