Shimfiɗa: Wanda ya fi soyuwa a wajen Allah; ayyukan da suka fi soyuwa a wajen Allah…
Tambayoyi da Amsoshi
- Matsayin dillanci!
- Faɗar ‘ Jazakumullahu Anna Wa annil Islami Khairan’
- Shin ‘ Mahmud’ sunan Allah ne?
- Hukuncin rantsuwa in mutum bai yi abu kaza ba, bai yarda da Annabi ba?
- In mutum ya samu mutum biyu suna Salla, zai iya tura Liman gaba?
- In mutum ya saya ma mace turare sai ta sanya ma wanda ba muharraminta ba, yana da laifi?
- Mutum zai iya ƙudurta ya dawo da matarsa wanda ya sake ta saki ɗaya ko biyu ba tare da ya fada mata ba?
- Wanda ya ce wa matarsa in ta aikata abu kaza ta saku, kuma sai ta aikata?
- Mutum da ya yi noma zai iya ajiye abinda ya noma domin ya yi tsada ya siyar!
- Ana ɗaga hannu yayin azkar na safiya da yamma?
- Sallar da ake asirce kabbarori ma asirce ake yi?
- Ya hallata salla da riga marar hannu?
- Sallar Istihara tana da adadi?
- Gsky ne In ba a raba gado ba, ana barwa mamaci nauyi ne akansa.
Leave a Reply