Fatawoyin Rahama by Dr. Muhammad Sani Umar 4th March 2023

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Tambayoyi Da Amsoshi

  1. Shin da ƙuri’a a ka zaɓi Sayyidna Abubakar (Ra)?
  2. Wani lokacin da ake fara yin ažkar din safe?
  3. Addu’ar manta damuwa da bakin ciki!
  4. Wajibi ne karanta salatin Annabi ﷺ a tahiya ta biyu?
  5. Wanda yake tsaka da sallah zai iya yin zikiri?
  6. Mutum zai iya yin Sallar Magriba da iyalansa domin zuwa massalaci yana masa wahala lolacin buɗa baki!
  7. Ya inganta kafirci ne mutum ya bi Mazhabobi biyu?
  8. Shin wanda Allah ya bashi baiwar raira waƙa yana cikin wanda Allah ya ba su ni’ima da za a tambaye su ya ya suka aiwatar da ni’imar?
  9. Ba kowanne ɗan Aljanna ba ne zai ga Allah?

DOWNLOAD

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates