Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 25 November 2023

Domin neman ƙarin bayani danna nan

Shimfiɗa: Wanda ya fi soyuwa a wajen Allah; ayyukan da suka fi soyuwa a wajen Allah

Tambayoyi da Amsoshi

 1. Matsayin dillanci!
 2. Faɗar ‘ Jazakumullahu Anna Wa annil Islami Khairan’
 3. Shin ‘ Mahmud’ sunan Allah ne?
 4. Hukuncin rantsuwa in mutum bai yi abu kaza ba, bai yarda da Annabi ba?
 5. In mutum ya samu mutum biyu suna Salla, zai iya tura Liman gaba?
 6. In mutum ya saya ma mace turare sai ta sanya ma wanda ba muharraminta ba, yana da laifi?
 7. Mutum zai iya ƙudurta ya dawo da matarsa wanda ya sake ta saki ɗaya ko biyu ba tare da ya fada mata ba?
 8. Wanda ya ce wa matarsa in ta aikata abu kaza ta saku, kuma sai ta aikata?
 9. Mutum da ya yi noma zai iya ajiye abinda ya noma domin ya yi tsada ya siyar!
 10. Ana ɗaga hannu yayin azkar na safiya da yamma?
 11. Sallar da ake asirce kabbarori ma asirce ake yi?
 12. Ya hallata salla da riga marar hannu?
 13. Sallar Istihara tana da adadi?
 14. Gsky ne In ba a raba gado ba, ana barwa mamaci nauyi ne akansa.

Leave a Reply

Latest updates
Categories