Shimfiɗa: Yanayin Matsi Da ake Ciki : Kira ga masu ruwa da tsaki game da ƙin buɗe bodar Arewa!
Tambayoyi da Amsoshin Da Ke Ciki-
- Yaya ingancin mutum ya yi ƙudurin in an biya shi bashin da ya bayar zai karɓa, in ba a biya shi ba, ya yafe?
- Hukuncin karɓar kuɗi ga mai haƙo zinari ko ma’adanai a gonar mutum!
- Wai ba a gaishe da iyaye kafin mutum ya yi Sallar Asuba?
- Hukuncin addu’a ga mamaci da cewa ‘ Allah ya jaddada masa rahama’
- Yaya hukuncin kashe sauro da na’urar da take ƙonasu ko narkasu?
- Hukuncin sayar da hula mai ɗauke da hoton dabbobi!
- Hukuncin ba da bashi da buhun gero a biya da buhun dawa!
- Mace da aka sake ta ƙi zama yin idda a gidan mijinta ta na da haƙƙin ciyarwa ?
- Za a iya bawa magaji gado kafin a raba gado?
- Hukuncin wanda ya zarce da ga ruku’u ba tare da ya ɗago ba?
- Hukuncin kawar da najasa da dutse ko ganye!
- Ya hallata mutum ya sayi shinkafa ya ajiye har sai ta yi tsada ya sayar?
- Shin ana aƙiƙa ga jaririn da ya rasu kafin yinin bakwai !
- Idan malamai suka yi saɓani, wacce mazhaba mutum ya kamata ya bi?
Leave a Reply