- Ya hallata Manomi ya nemi bashin kuɗi a wajen wani wanda ba manomi ba akan zai biya shi da wani abu da ya noma!
- Shin ana fitarwa Barkono zakka?
- Wani lokaci ne yankan aƙiƙa ya ke saraya ga wanda bai da hali yin aƙiƙa a yini na bakwai na haihuwa?
- Gaskiya ne Annabi Îsa (as) bai manyanta ba Allah ﷻ ya ɗauke shi zuwa gare Shi; amma Annabi Rahama ﷺ sai da ya kai shekara 40 aka aiko shi?
- Ya tabbata addu’a tana sauya ƙaddara?
- Ya tabbata in mutum yana sauraron waƙoƙi sai an wanke kunnuwansa kafin ya shiga Aljanna?
- Ya hallata yawaita yin addua ga ‘yanuwan mutum da suka rasu har ya zama kaman zikiri?
- Shawara ga wanda baya jin daɗin zama da matarsa da ba ta masa biyyaya saboda mahaifiyar sa ta ce ya haƙura ya zauna da ita a haka?
- Da gaske ne hadiśi ya zo da cewa ba a keɓance ranar Juma’a da azumin nafila?
- Shin ana ramawa wanda ya mutu da azumin Ramadana?
- Ya hallata mutum da yake kulawa da dukiyar mahaifinsa ya taɓa wani abu ba tare da ya nemi izinin mahaifinsa ba?
- Ya hallata mai kiwon kaji ta kashe magen da yake cin ‘ya’yan kajin da take kiwo?
- Matan da ba sa azumi da sallah sai an aurar da su saboda rashin karatu – shin yaya za su iya rama ibadun da suka yi sakacin aiwatarwa?
- Akwai banbancin lada tsakanin wanda ya yi Sallah da babbar riga da wanda yayi da jamfa kadai?
- Hukuncin wanda ya manta wanke ƙafa a wankan Janaba!
- Menene hukuncin wanda ya fara karanta aya sai ya ƙarasa da wata aya saboda mantuwa!
- Menene hukuncin ƙara karanta Suratul Ikhlas a raka’ar ƙarshe ta sallar Asuba?
- Hukuncin wanda ya bi Liman sallah alhali an ta da sallar minti ɗaya kafin shigar lokaci!
- Ya hallata wanda aka ba shi sautu ya riƙe duk wani sauki da aka samu na abin da yaje siya?
- Mace za ta iya yiwa wanda ba Muharramin ta ba Sallama?
- Wanda yake tsakiyar karatun Al-ƙur’ani sai aka yi masa sallama ko aka fara kiran sallah ko aka ambaci suna Annabi ﷺ – yaya zai yi?
- In Mamu ya riga Liman karanta tahiya zai iya sauke ɗan yatsan sa!
- Mutum zai iya yin Azumin Arafah ko da ana bin sa Ramuwar azumin Ramadan?
Leave a Reply