Shimfiɗa : Ilimin Aƙida
Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
- Matsayin haɗa Sallar Azahar da La’asar lokacin saukar Ruwan Sama.
- Ya hallata ɗalibin ilimi ya ɗauki littatafai masu tsada da wansa ya bari saboda bai har manyan yara da za su iya karanta littatafan!
- Mai mata huɗu zai iya shiga neman aure!
- Zama da yaran makwabta da ba su da tarbiyya!
- Bayan alƙawarin Ijara za a iya canza farashin da aka yi yarjejeniyar?
- Mutumin da ya shiga tsarin ‘cooperative’ a in da yake aiki, da niyyar zuwa aikin Hajji in ya samu dama in kuma ajalinsa ya zo yana son a gina masa massallaci da wannan kuɗin!
- Miji zai iya ƙin siyawa matarsa da take aiki sabulun wanka da kayan shafe- shafe?
- Mace za ta iya azumin Litinin da Alhamis ba tare da izinin mijnta ba?
- Yaya hukuncin wanda yaga mai azumi yana cin abinci da rana da mantuwa ba tare da ya tunadar shi ba!
- Hukuncin matar da mijinta ya kira ta zuwa shimfiɗarsa ta ƙi amsa masa!
- Hukuncin wanda ya manta ya Fatiha da Sura a raka’ar ƙarshe a sallar Azahar!
- Hukuncin wanda ya haddace Al-ƙur’ani ko wani ɓangarensa sannan ya manta daga baya!
Leave a Reply