Danna nan domin shiga karatu Online
Tambaya: Su waye Ahlul-kitabi? Kuma shin akwaisu a wannan Zamani? Kuma ya halatta aci yankansu ko a auri Matan su? Amsa: Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. Ahlul Kitabi sune Yahudawa da Nasara. Wanda Allah ya sauƙar Musu da Littafi, amma addinin su an shafe shi da turo Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam.…
·
Tambaya: Shin idan na miji ta taɓa Azzakarin sa ko mace ta taɓa farjin ta sai sun sake alwala? Misali kaman mutum ya kammala wankan janaba sai ya taɓa Azzakarin sa sai ya sake yin alwala kafin yayi Sallah? Amsa: Tambaya ta farko game da na miji idan ya taɓa Azzakarin sa ba tare da…
·
Da sunan Allah Mai Rahama mai jin ƙai. An rawaito daga abu Huraira Allah ya ƙara masa yarda yace: Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yace; Lallai bawa zai rinƙa furta wata kalima ba tare da yayi binciken abinda ta ƙunsa ba, Zai nitse cikin wutan Jahannama a ta dalilin wannan…
·
Tambaya: Idan mutum ya samu kuɗi a hanya a ƙasa shin ya Halatta ya ɗauka? Amsa: Tsintuwa ya rabu kashi uku. Na farko: Tsintuwan abinda bashi da ƙima mai yawa, kamar tsintuwar Sanda, ko wani abin sha kaman lemu misali, ko Biredi misali. Ko irin tsintuwar naira ashirin. Dai duk abinda a al’adance an san…
·
Danna nan domin sauke Littafin
·