Shimfida : Munafuƙi mai kaifin harshe
Tambayoyin dake ciki:
- ƙarin bayani akan cin naman kura
- Ana iya aƙiƙa ma wanda ya kai shekara 22
- Mutum zai iya fara karanta aya daga tsakiyarta a sallah?
- Nasiha ga mai neman aure ma wadda aka alƙawarta ma wani aurenta!
- Halaccin addu’a bayan sallar nafila
- Mutum zai fidda zakka akan kudin da ya karɓa na bashi?
- Hukuncin sanya turare mai dauki da sinadarin “alcohol”
- Addaur ziyarar maƙabarta.
- Ya hallata gina masallaci da kuɗin zakka?
- Hukuncin miji ya kaurace wa matar shi batare da wani dalili!
- Hukuncin sanya hannun jari a kamfanin da ya amince ya ɗauki asara in an samu asara!
- Ya hallata yin istighfari sama da ɗari?
- Shin sa yaro da bai kai shekara bakwai sallah kuskure ne saboda hadisi ya ce a umurci ‘yan shekara bakwai ne?
- Nasiha ga mai aikin mota da baya samun daman yin salloli cikin lokacin su!
- Idan mace ta bada kwananta ma kishiyar ta amma mijinta yaƙi- shin tana da haƙƙin sarayar da kwananta?
- Nasiha ga mai wasa da sallah
- Shin aƙiƙa za a gabatar ko layya – ga mai rago ɗaya?
- Matsayin ‘yan agaji masu tsayawa bayan limamin yayin huɗuba ko tafsiri?
- Hukuncin zumuncin mace da mijin da ba muharramai ba
- Shin mutum zai iya sa jan wando da baƙar riga ko wani launi ba ja ba?
- Shin mutum zai iya adduar Allah ya bashi ‘ya mace idan yana da ‘y’ya maza?
- Shin mace da ta tara dukiya ta hanyar zina amma ta tuba, ya hallata ta ci dukiyar?
- Ya hallata zaman tahiya ɗaya a tsakanin sallar shaf’i da witri?
- Shin mutum zai iya tuba bayan yayi ƙaryar sama ma wani aiki. Yaya zai yi da kuɗin da ya karɓa don haka?
Download
Leave a Reply