Falalar Rakao’i biyu na Alfijr

Danna nan domin shiga karatu Online

Annabi Sallallahu alaihi wasallama yace
“Rakao’i biyu na alfijr yafi duniya da abinda ke cikin ta alheri”

Ana yin wannan rakao’i biyu ne bayan ketowar alfijir kafin Sallar asubahi.
Kuma Annabi ya kasance baya barin wannan raka’oi biyu a kowani irin yanayi.

yana gida ko yana tafiya.

Allah yasa mudace.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates