Shimfiɗa: Haramcin Kisan Kai (Suicide) A Sharia
Tambayoyi da suke ciki:
- Ladar sallar jam’i da sallar mutum shi kadai.
- Mutum zai iya ciyarwa a azumin kaffarar rai?
- Kamfani mai suna “ MashaAllah” Ana sanya sunan kamfanin a rubuce rubuce kamfanin, da katina, ledoji da sauran su? Akwai matsala ?
- Kashe cinnaka yana hallata?
- Hallacin bada mahaifi zakka?
- Shin nauyin ne ma ma mace da aka saketa da ciki maganin rashin lafiyan da ta sameta kwana biyar bayan ta haihu yana kan tsohon mijinta?
- Mijin mace da tayi masa khul’i zai iya dawo da ita bayan ta yi nadama?
- Wadda kwanakin al’adarta suka sauya sakamakon amfani da magani tsara iyali!
- Ya hallata mutum ya sayi kaya a wata gari ya zo ya sayar a garinsu duk da banbancin da ke tsakanin kwanukan awon garuruwan?
- Matsayin wanda yake alaqa da matar aure tare da sanin mijinta.
- Hukuncin gini akan maqabarta.
- Hukuncin wanda janaba ta same shi, ba zai iya amfani da ruwan sanyi ba kuma qasar wajen ba na taimama bace. Shin in yayi alola yayi sallah yayi?
- Maganar mai Izziya da ke cewa qugin ciki yana warware alola dai dai ne?
- Matsayin wanda yayi wasuwasi a cikin sallah!
- Matsayin kyauta da magada ke ba ma Alqali.
- Ya hallata mutum ya ci ko ya sha abinda zai sa gashin sa ya zama fari?
- Yaya mace zata yi in al’adarta ya zo lokacin sallah Isha’?
- Mai ya kamata mutane su dinga fada idan ruwa sama yayi yawa?
- Ya hallata Mutum ya dauki azumi da janaba a jikinshi?
Download
Leave a Reply