Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
- Ya hallata mutum ya sayi dala (dollar) domin ya samu tsabar kuɗi.
- In an tura ma mutum kuɗi ya yi sadaƙar waina ko ƙosai, zai iya ba marasa lafiya kuɗin?
- Hukuncin siyar da kaya da farashi tsohon kudi daban da da sabo kuɗin.
- Ya hallata mutum ya canza tsohon kudi da sabo kudi tare ƙari!
- Malami na yana da Taurin Bashi, in na hana shi ina da laifi?
- Ya hallata sayar da fili-kuɗi hannu daban da biya daga baya (bashi)!
- Mace da ta ɗauki kuɗi kamar dubu ɗari biyu na mijinta da baya bada zakka – ta fitar masa da zakka- zakkar ta yi?
- Yaya hukuncin yin rawa a addini?
- Ana iya dawo da lokacin zakka baya?
- In Mamu ya riga liman kammala tahiya zai iya sauke hannun sa!
- Mace mai juna biyu za ta iya ajiye azumi ta ciyar?
- Azumin kaffara dole sai an yi a jere?
- Mutum da yake da ciwon ido zai iya ɗagowa da sujjada idan Liman yana tsawaita sujjadar ƙarshe!
- Ya ya hukuncin haɓo a sallah!
- Hukuncin matar aure da suke kiran wayar gidajen rediyo domin tambaya akan wani abu ba tare da sanin mazajen su!
- Hukuncin yanke farce mace ta na al’ada!
- In aka ɗaurawa mace aure ba ta tare ba- nauyin ciyarwa yana kan wa?
- Idan mace ta ce miji ya mata saki uku- shi kuma ya ce saki biyu ya yi- maganar wa za a karɓa?
- Mata da ba sa zuwa Sallar Juma’a za su iya wankan Juma’a ?
20.Wanne lokaci ake wankan Juma’a?
- Ana fara karanta Bismillahi…a karatun salla?
- Matafiyi zai iya haɗa sallar azahar da la’asar tun a gida
- Idan mota ta buge dabba tana shure -shure za a iya yankawa a ci?
- Hukuncin sanya turare ga mata masu fita har da ‘yammata da ba su yi aure ba?
Leave a Reply