Shimfiɗa – Muhimmanci Lokaci
Tambayoyi da Amsoshi da ke ciki –
- Ya hallata Liman ya yi kabbara kafin ya ɗago daga Sujjada?
- Shin ya inganta Annabi ﷺ yayi rabkanuwa sau biyar ne a Sallah?
- In mutum ya kammala Ƙiyamul Layli, mai yafi dacewa ya yi kafin fitowar alfijir?
- Mutum zai iya ɓoye aikin alheri ga iyayensa domin gudun riya?
- Shin akwai banbanci tsakanin “Mashi’a” da “Irada”?
- Ya hallata mutum ya fitar da ƙimar abin da ya noma?
- Hukuncin mai ƙasaru ya bi mai sallar gida da yake raka’o’i biyu na ƙarshe, ya yi sallama bayan sallamar limamin?
- Mace da ta makara za ta yi raka’atayilfajri kafin ta yi sallar asuba?
- Hukuncin rina gemu?
- Mace da al’adar ta ta zo a farko ko tsakiyar lokaci, za ta rama wannan sallar in ta yi tsarki?
- Wanda ya yi bacci bai yi Sallar La’asar ba har aka kira sallar magriba, wacce sallah zai fara yi? magriba ko la’asar?
- Matakan amsa addu’a!
- Shin akwai banbanci tsakanin addua da aka yi da wani yare ba larabci ba?
- Adduar da ake yi lokacin sanya mamaci a ƙabari ya taƙaita ne ga masu sa shi ko har da sauran jama’a?
- Akwai wani zama na mussaman da Liman yake yi tsakanin huɗubar farko da ta ƙarshe?
- Hukuncin kiran Sallar yaron da bai balaga ba
Download
Leave a Reply