Tambayoyi da Amsoshi
- Menene hukuncin sanya rigar ‘ graduation’ da ake sanyawa yayin yaye ɗalibai’!
- Wanda aka ɗauke shi aikin kula da ba da magani a Asibiti (“pharmacist”) amma saboda yana da ƙwarewar yin kaciya ma yara, aka sa ya rinƙa yi ma yara kaciya da aka kawo Asibiti – ya hallata ya karɓi kuɗin da ake bayarwa na yin kaciyar?
- Wasu kaddarori ake fitar musu da Zakka?
- Menene hukuncin wanke hannu a kwano kafin da bayan cin abinci!
- Hukuncin zuwa kitso wajen matar boka!
- Hukuncin wanda ya yi parking mota wani mai babur ya zo ya buge ƙofar mota ya je gaba ya buge wata mota ya mutu!
- Ya hallata mutum ya yi hoto na mussaman na mahaifiyar sa bayan rasuwarta?
- Mai Sallar Isha’i zai iya bin mai Sallar Tarawih da yake raka’a huɗu a haɗe?
- Mamu da yake bin Liman a sallar da ake bayyana karatu zai sake raka’a da ya manta karanta mata Fatiha?
- Wanda ya manta ya karanta Sura a inda ake karanta Fatiha kawai ko ya karanta Fatiha ba tare da sura ba a inda ake karanta su – zai yi Sujjadar Rafkanuwa?
- Me mutum zai ce in ya ji mai kiran sallah yana cewa ‘ assalatu khairun minannaum’!
- Ya inganta in aka ce’ Hayya Sallah ko Hayya Falah’ Mutum zai ce ‘ Laula Wala Ƙuwata Illa Billa’?
- Ya hallata mutum ya yi Sallah a gidansa in ba massalaci a kusa da inda yake!
- Wadda mijinta ba ya son ta rinƙa tashi tana sallar dare – ya ya za ta yi?
- Mutum zai iya karanta Suratul Ikhlas sau uku a raka’a ɗaya domin samun falala?
- Yaya matsayin mace da ta ga jinin da bai yi ja kamar yadda ta saba gani ba?
- Wanda ya mutu da janaba wankan gawa zai ɗauke janaban?
- Ya tabbata in Annabi ﷺ ya gama huɗuba yana barin Sahabbai su yi tsokaci ko tambayoyi!
Leave a Reply