Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
- Mazauna gari da suka rasa Sallar Jumu’a za su iya Sallar Azahar a jam’i
- Matafiyi da ya rasa Sallar Jumu’a zai iya sallar ƙasaru?
- Ana addu’ar buɗe sallah a sallar jumu’a!
- Mutum zai iya cin bashi ya biya wa mahaifinsa da ya rasu bashin da ke kansa?
- Ana fitar da zakka ma gwal da mata suke ado da shi?
- Mutum zai iya ba da Zakka ma Mahaifiyarsa da take auren a wani gida?
- Mutum zai iya yiwa Mahaifin sa sadaƙa da yake da raye?
- Menene hukuncin shan maganin tauri!
- Ƙarin bayanin akan hadisin ‘mumini ƙaƙƙarfa ya fi alheri akan mumini mai rauni…’
- Mutum zai iya kaurace ma mutane da suke aibanta shi ?
- Yin sahu ga mutane biyu ko uku a Sallar jam’i.
- In mahaifi ya yiwa ‘ya’yansa kyauta za a iya tada kyauta bayan rasuwarsa?
- Ya hallata yin salla da rigar da ba ta rufe kafaɗa ba!
- Mutum zai iya Salla da tsarkin dutse!
- Mutum zai iya shafa a safar da bata rufe idon sawu ba!
- In Liman yayi sallama ɗaya Mamu zai iya sallama biyu?
- Ta Yaya mutum zai samu yardar Allah!
- Addu’ar neman ganin Allah!
- Mutum zai iya karanta adduar da Annabi ya koyawa Sayyidna Abubakar a matsayin zikiri safe?
- Mutum da ya karɓi kuɗin a dashe ya saya kaya – zai iya fitar da zakkar kayan?
- Mutumin da ya ajiye kayan da ya noma har lokacin zakkar sa- zai fitar da zakka har da kayan noman?
- Wanda aka musuluntar zai iya cin gadon wanda ya musuluntar?
- Sojoji da basa zama a waje ɗaya za su iya Sallar ƙasaru!
- Yaya matsayin bashin da CBN suke bawa ma’aikatar su na siyan mota (car loan) da ƙari kaɗan
Leave a Reply