Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 10 December 2023

Danna nan domin shiga karatu Online

  1. Hukuncin shan azumi saboda jego.
  2. Mai al’ada za ta iya karanta Al-Ƙur’ani?
  3. Mutum zai iya kwanciya ba tare da ya yi witri ba idan yana fatan zai ta shi kafin Asuba?
  4. Mutum Za a iya yin addu’ar bacci sau ɗaya ya shafawa yaransa da kansa!
  5. Ma’aikacin Wutar Lantarki ( distribution company) zai iya sassauta ko ɗaga ƙafa ma wanda ya je karɓar kuɗin lantarki da ake bin shi ba shi?
  6. Mahaifi zai iya ba ma ɗansa zakka in ba shi ne yake ɗaukar nauyinsa ba?
  7. Akwai zakka ga wanda yayi noma kafin ya fitar da zakka sai ɓarayi suka karɓe abinda ya noma?
  8. Hukuncin yin sujjada domin yin addu’a a cikin sujjadar (da bata sallah ba)!
  9. Ana iya rama Witri in Alfijir ya ƙeto?
  10. Ya ingantta in mutane sun haɗu za suyi layya sai niyyar ɗaya ta banbanta da sauran, duk sun rasa laddar layya
  11. Hukuncin bawa ma’aikaci allowance bayan albashin da yake karɓa saboda wani aiki da yake yi?
  12. Ɗan shekara 34 da furfura suka fito masa, zai iya rina kansa?
  13. In mace ta yiwa miji abin da zai faranta masa, za ta sami lada a wajen Allah
  14. Akwai lada ga wanda ya yi azumin kaffara?
  15. Wanda ya ba da zakkar abinci sai aka sarrafa abinci aka kawo masa, in ya ci aikinsa ya rushe?
  16. Mai sauraron kira sallah in Ladan ya ce ‘ La’ilaha Illalah …zai iya cikawa da ‘Muhammadu RasuLLulah’
  17. Mace za ta iya auren wanda ba ya son ta rinƙa sa niƙabi?
  18. Ya halatta Mace ta sha magani don ya tsayar da al’adarta?
  19. Hukuncin haɗiyar yawu ko kaki ga mai azumi
  20. Hukuncin amai!
  21. Wanda yayi kisa zai ɗauki nauyin laifin wanda ya kashe?
  22. Bai kamata muslumi ya tsaya fagen daga in akwai babbar mafsada duba da janyewar Khalid bn Waleed a yaƙin Mu’utah?
  23. Mamu zai rinƙa maimata fadar Liman a gaɓɓoɓin sallah, kamar kabbarori!
  24. Me ake nufi da ‘yaƙini’ wajen yin addu’a?
  25. Faɗar Annabi ألا هلك المتنطعون ya inganta?
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates