Amsoshin Tambayoyi Tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
- Jam’i tsakanin hadisin da ke cewa idanun Annabi ﷺ ne yake bacci amma ban da zuciyarsa da kuma abinda ya faru lokacin da Annabi ﷺ yake dawo tare da Sahabbansa daga Khaibar suka yi bacci har rana ta fito ba su yi sallar Asuba.
- Dole mace da za ta yi wankan al’ada ta tsefe gashin kanta? Kuma sai ta wanke kayan jikinta?
- Mace budurwa za ta iya yanke sadaƙinta?
- In miji ya ƙara aure dole sai ya sanar da uwargida gwajin Lafiya da ya yi da amarya?
- Akwai nassi da ya nuna ana gadon cuta?
- Miji yana da dama in ya yi faɗa da ɗaya matarsa ya bar gidanta – ranar kwananta zuwa gidan kishiyarta?
- Mutum zai iya duba Mushafi in zai yi sallar dare?
- Zakkar Shinkafa!
- Wanda yake da lalura zai iya samun wanda zai masa aikn hidimar ƙasa a madadinsa?
- In mutum ya yi Istikhara sai ya ji Akan Aure sai yaji tafi son wani Akan sa
- Ana addua’ar Mas’ala bayan Sallar Farilla?
- Bashin da ma’akaci yake karɓa a in da yake aiki shi ma bashi ne da ya wajaba a biya masa bayan ya mutu?
- Kyauta ba tare da lissafi ba almubbazaranci ne?
- Ya hallata wanda ya ba da bashi ya karɓi kuɗin caji na Banki!
- Zikiran Ruku’u da Sujjada Suna da adadi? Ya hallata ayi addu’a a Ruku’u?
- hukuncin Salla a saman benen Massallaci alhali limam yana ƙasa?
- Mai aikin ƙwadago zai iya sallah da kayan aikinsa mai datti, yaggagu?
- Bazawara za ta iya neman haya ta zauna ita da ‘ya’yanta?
- Duka yana da ga cikin na’ukan tarbiyya ?
- Hukuncim Warware rantsuwa domin aikata alherin da ya fi abin da ya yi rantsuwa akai!
- Mutum zai iya karanta Suratul Kahfi a daren Juma’a!
Leave a Reply