Tambayoyi da Amsoshi da ke ciki:
- Mutane 12 da mace za ta iya bayyana adonta a gabansu.
- Hukuncin jinin ɓari!
- Mutum zai iya faɗar Masha Allahu La Quwatta Illa Billah duk lokacin da zai shiga kantinsa!
- Hukuncin bashin da ake bawa manoma, su biya da rani.
- Hukuncin siyar da jini!
- Matafiyin da yake doron tafiya zai iya haɗa salloli?
- Wanda ya kashe mahaifinsa zai gaji Mahaifin nasa?
- Mutum zai iya biyan azumin wata Ramadan da ya sha a goman farko na Zul-Hajji domin samun falalar lokacin?
- Yadda mutum zai samu khushu’i a Sallah!
- Hukuncin wanda ya ke shakkar adadin Sujjadar da ya yi a Sallah!
- Mace da ta zauna bayan Sallar Asuba a inda ta yi Sallah har lokacin rana ta fito, ta yi nafila, za ta samu ladan Hajji da Umra?
- Addu’oin farkawa daga bacci ko buɗe Sallah, duka ake yi a lokaci ɗaya, ko ana canza wani zuwa wani!
- Mutum zai iya Sallah a massallacin da ba a kiran Sallah?
- Karanta Fatiha ga Mamu!
- Mamu da ya rasa wasu raka’oi, in liman yana tahiyar ƙarshe, mai Mamu zai yi in ya kammala tahiya da Salatin Annabi Ibrahim?
- Ladan da ya kira Sallah amma ba wanda ya zo Massallaci, zai iya sallar shi kaɗai da Lasifika?
- Za a cike sahu in mutum ya fita daga sahu domin tada ‘generator’
- Hukuncin wanda ya manta sujjadar Sahwu har lokaci yayi tsawo!
- Hukuncin wanda yake Sallah yana waiwaye!
- Ya hallata mutum ya nema wa Massallaci gudumuwa- sai ya ci wani abu daga ciki domin shi ma mabuƙaci ne?
- In mutum ya ce ya yafe bashin da yake bin mamaci, daga baya sai ya ce ya a biya shi kuɗinsa- za a biya shi?
- Matsayin ɗa da yake fifita biyan buƙatar mahaifinsa akan mahaifiyarsa?
- Ya halatta Mace takaranta Al-Ƙur’ani kanta babu ɗankwali?
- Wata ka’ida ce mutane za su yi la’akari da ita a mu’amalar kasuwanci a
Social Media!
- Mutumin da yake yiwa buduwarsa hidima kafin ya aureta zai samu lada?
- Abin lura yayin haɗa sallolin da ake haɗawa!
Leave a Reply