Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
- Yadda ake addu’a in an binne mamaci!
- Allah zai yafe haƙƙin wanda aka zalinta saboda wanda yayi zalincin yana da wani aikin alheri?
- Wanda ya yi shafa yayi bacci, safa ɗaya ta cire, in ya farka zai iya shafa?
- Wajibi ne sanya hula ko rufe kai in mutum zai yi Sallah?
- Shin za a iya ƙafa hujja da Hadisin Anas bin Malik (RA) da Annabi ya sanar da haihuwar ɗansa Ibrahim don samar da sanar da haihuwa a massallaci gurbi a sunna?
- Matsayin ɗaura aure a massallaci!!
- Hukuncin wanda aka hada Baki dashi yayi Auren Kisan wuta, amma yaqi sakin ta bayan Auren?
- Za a iya jinkirin musanyen kuɗin (exchange) a sana’ar POS.
- Mutum zai iya addua ya ce Allah ba ni kuɗi a yau.
- Mata za su iya cigaba da zama da wanda bai damu da ilimin addininsu ba sannan ga shi baya ciyar da su?
11.Matar da aka saka kafin ta tare, tana da sadaƙi?
- Sadaƙi yana da iyaka – karacinsa ko mafiyawancinsa? Mace za ta iya yafe wani ɓangare na sadaƙinta?
- Hukuncin miji mai zargin matarsa da zina!
- Shin ɗaga hannu yayin kabbarar harama farilla ne?
- Mace za ta iya yiwa Maza sallama? abokan karatunta
- Akwai Azumin kaffara ga wanda ya kashe wanda ba musulmi ba bisa kuskure?
- Ya hallata ayi Sallar nafila a cikin mota?
- Akwai rangwame akan daidaita sahun Sallah?
- Azizu Misr shi ne kuma Malik- da ya zo a cikin Suratu Yusuf?
Leave a Reply