- Hukuncin ba da hayar gona da sharaɗin a biya hayar da kuɗi?
- Haɗa ko raba ƙafafu yayin sujjada!
- Wanda Allah ya jarrabe shi da cuta saboda wani saɓo da ya aikata; zai samu lada?
- Mutum zai iya ba da kuɗi domin samun “admission” shiga makaranta?
- Mutum da yake ta shi Sallar Asuba saboda ‘yan Unguwa kar su zarge shi ba ya fita Sallar Asuba zai shiga cikin masu r̃iya?
- Ma’anar hadisi ‘ Musnad’, Maśanid, Al-jamî’u, da ‘Sunan’?
- Mai huɗubar Juma’a zai iya mai da mimbarinsa wajen karantar da Tauhidi kawai?
- Hukuncin wanda yake tuba sannan ya komawa
- Wanda zai yi kaffarar rantsuwa zai iya ciyar da mutum ɗaya (abincin mutane 10) maimakon ciyar da mutane 10?
- Shin akwai addu’a ta mussaman da mutum zai yi a Sujjada?
- Mutum zai iya roƙawa iyayensa gafara a Sujjada?
- Ya hallata yin Salatin Annabi ﷺ a çıkın Sujjada?
- Akwai hadisi da yake nuna cewa Allah ya na kunyar ƙona mai Sunna Muhammad ﷺ ?
- Yaya hallacin wanda yake yin sana’ar yin “poster” “ “banner” da “fliers” amma ba yi da kuɗi a hannu sai dai in an kawo masa aiki, sai ya karɓi kuɗi ya je wajen ‘yan’ uwansa masu irin wannan sana’a ya sayo abin da zai haɗa ya yi aikin!
- Yadda musulmi zai yi da kuɗin bashi da ya karɓa daga wanda ba musulmi ba daga baya sai ya rasa shi, kuma bai san daga inda ya fito ba!
- Hukuncin mutum ya tura mutum zuwa wani waje kamar asibiti sannan in da ya tura su bawa wanda ya tura lada!
- Ya hallata mutum ya katse azkar na safe ko na maraice saboda uzuri?
- Macen da idan ta jika kanta wajen wankan tsarki sai ta yi fama da mura mai tsanani, shin tana da wani sassauci?
- Hukuncin wanda ba zai iya yin azumi ba saboda rashin lafiya!
- Hukuncin kiɗa domin tayar da mutane yin sahur!
- Hukuncin cin naman da ke rayuwa a ruwa da waje!
- Hukuncin cigiya ko sanarwa a massallaci!
- Ya hallata a hana wanda in aka ba shi kayan aro yana lalatawa ko ya ƙi mayarwa!
Leave a Reply