Shimfiɗa – Abubuwa uku masu halakarwa; abubuwa uku masu tserarwa; abubuwa uku kaffara; sannan abubuwa uku masu ɗaukaka daraja
Tambayoyi da Amsoshi:
- Hukuncin wanda ya manta ana bin sa raka’a ɗaya bai tuna ba har sai da ya fita daga massallaci!
- Hukuncin a dubawa mutum tauraronsa domin a fayyace masa kalar sana’ar da ta dace da shi!
- Kunna karatu da lasifika domin koyar da Al- Ƙur’ani!
- Hukuncin yin alwala a tsaye.
- Taimama ta wankar janaba tana da banbacin da taimama ta yin Sallah?
- Ana iya karanta Azkar daga littafi?
- Mutum zai iya karanta addu’ar fita daga gida lokacin fita zuwa massallaci?
- Mutum zai iya furta kalmar so ga matar da aka sake ta saki uku da ciki?
- Ya hallata ma’aikaci ya rinƙa yin ƙasaru?
- Ya hallata mutum ya kusanci matar da ba ita ke da girki a wannan ranar ba? Amma da Rana
- Mutum zai iya nasiha ga iyayensa?
Leave a Reply