- Hukuncin jinin Ɓari.
- Shin dole mace ta warware gashin kanta yayin alwala?
- Yadda mutum zai mu’amalanci abokin zamansa da yake ɓatanci ga musulunci!
- Hukuncin kashe kafuri da gangan!
- Shin Daniel sunan wani annabi ne?
- Hukuncin karɓar lada domin karantar da Al-Ƙur’ani.
- Daidai ne a gabatar da buƙatar malami akan na iyaye?
- Akwai zakka a dukiyar haɗaka?
- Hukuncin mutum ya tilasta ɓarayin kayansa ya sayi kayan da ya sata!
- Hukuncin magana a banɗaki!
- Yadda za a yi tarbiya ga ‘yar mutum da take sata, da rantse-rantse ƙarya.
- Faɗar Allah ga maza da mata su rintse idanu ya shafi ganin mata ko maza a hoto ko bidiyo?
- Za a iya mai da sahun massallaci uku maimakon huɗu saboda buƙata!
- Ya hallata ayi addu’a a sujjadar da ba ta sallah, ko sujjadar shukr, ko sujjadar tilawa ba?
- Hukuncin karanta Al-Ƙur’ani a kwance!
- Hukuncin rantsuwa cikin fushi!
- Hukuncin matar aure da take kula wasu mazaje !
- Hukuncin taimakawa wanda ba musulmi domin gudanar da bikin Mutuwa
- Hukuncin a bada jinginar gona da sharaɗin zai yi ta nomawa har sai mai gonar ya dawo da kuɗin da ya karɓa.
- Mutum zai iya damfarar mai damfara?
- Mai sauraron Al-Ƙur’ani zai samu lada?
- Za a iya yin taimama a bango?
- Matar da ta nemi Khul’i bayan shekaru 25 da yin aurensu, yaya ƙimar kuɗin da za ta bi ya shi zai kasance?
- Wanda yake kula da dukiyar marayu (shi ma na cikin magada) zai iya amfani da wani abu domin cefanan gidan?
- Mutum zai iya sayan filin da mahaifinsa ya ba shi kasa da farashin filin?
- Ya halatta a kauracewa mai annamimanci?
- Wanda aka masa allurar baci saboda tiyata, zai rama sallolin da ake binsa?
- Wanda ya ke da Al-Ƙur’ani a gida da kasuwa, yana da laifi in yana karanta na kasuwa amma ba ya karanta na gida?
- Hukuncin Zama da miji mai haɗa salloli!
- Biyan kuɗin fansan wanda aka sace shi zai yi daidai da wanda ya ‘yanta bawa ko baiwa?
Leave a Reply