Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 5th May 2024

Danna nan domin shiga karatu Online

Tambayoyi da Amsoshi da ke ciki tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

  1. Banbancin Layya da Hadaya!
  2. Hukuncin raɗawa jaririn da aka haifa ba rai suna, da yi masa wanka da Sallar Jana’iza!
  3. Wanda ya ci haƙƙin mutane, yana son ya tuba amma wanda ya cutar sun rasu- yaya zai tuba, yaya zai iya mayar da abinda ya samu ta hanyar cutar?
  4. Hukuncin auren da miji yake cewa mutane ya saki matarsa, alhali ita ba ta sani ba.
  5. Surororin da Annabi ﷺ yake karanta su kafin ya kwanta!
  6. Hukuncin wanda ya fara alwala sai ya yi hutu kafin ya gama, yaya zai yi?
  7. Hukuncin yawan rantsuwa!
  8. Idan mai gida ya na take haƙƙin yaron shago ko mai masa aiki, zai iya cire haƙƙinsa ba da sanin mai gidan ba?
  9. Yaron shago da maigidansa ya saɓa alƙwari, ya ƙara lokacin tashi daga awa 12 zuwa awa 18. Yaron zai iya buƙatunsa a cikin dukiyar mai gidansa?
  10. Ya hallata mutumin da yake aiki a ƙarƙashin wani ya biya buƙatarsa da dukiyar mutumin, da yardar mutumin – ba tare da an ayyana haƙƙinsa a cikin dukiyar ba?
  11. Mutum zai iya karanta Suratul Ikhlas sau uku yayin Sallar dare?
  12. Ya hallata a sakawa kaza ƙwan da ba ita ta yi ba domin ta ƙyanƙyashe?
  13. Hukuncin kuɗin da aka biya lawyer domin ya kare wani a Kotun da ba ta Shariar musulunci!
  14. In mumini yayi gaba da wanda ba musulmi ba zai shiga cikin wanda Allah ba zai musu gafara ba?
  15. Ana rera iƙama kamar yadda ake rera kiran Sallah?
  16. Mutum zai iya amfani da kuɗin caca don jinyar mahaifiyarsa
  17. Matsayin wanda ba ya yawan sadaƙa amma yana taimako?
  18. Gaskiya ne wanda rayuwarsa ba ta sauya ba bayan Ramadan akwai barazana ga ibadarsa ta Ramadan!
  19. Menene hukuncin wanda in Liman ya kira sunan Allah a al-ƙunut sai su ce ‘Ya Allah’
  20. Wajibi ne Rera Karatun Al-ƙur’ani?
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates