Danna nan domin shiga karatu Online
Shimfiɗa: Haramcin Kisan Kai (Suicide) A Sharia Tambayoyi da suke ciki:
·
Author: Dr.Ibrahim Jalo Jalingo Shaikhul Islam Ibnu Taimiyyah bai halatta idin maulidi ba, a’a a gurinsa rikon ranar haihuwar Manzon Allah a matsayin idi yana daga cikin bidi’o’in da ‘yan bidi’a suka kirkira; wannan shi ne ma ya sa ya rubuta cikin littafinsa mai suna: Iqtidhaa’us Siraa’til Mustaqiim 2/123-124 kamar haka:
·
Author: Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Babban Malami kuma Mujaddidin Musulunci Sheikh Uthman Dan Fodiyo ya ce: Maulidi bidi’a ce abar kyama. Shehu ya rubuta cikin littafınsa mai suna: Ihyaa’us Sunnah Wa Iqmaadul Bid’ah shafi na 104 kamar haka:
·
Acikin satikan da suka wuce anyi ta yaɗa hotuna da labari kan yara da aka sace daga kano zuwa ƙasashen iyamurai, kuma aka canza musu suna da addini, hakan ya matuƙar tada hankalin al’ummar musulmai masu kishin al’ummarsu da addininsu, ana cikin wannan yanayi ne kuma kwatsan sai ga wani rahoto da Freedom rediyo ta…
·
Fatawowin Rahma 26/October/ 2019 Shimfiɗa: Tsokaci akan wadannan ayoyin masu girma: وَيلٌ لِلمُطَفِّفينَ الَّذينَ إِذَا اكتالوا عَلَى النّاسِ يَستَوفونَ وَإِذا كالوهُم أَو وَزَنوهُم يُخسِرونَ أَلا يَظُنُّ أُولئِكَ أَنَّهُم مَبعوثونَ [Al-Mutaffifîn: 1-4]
·